You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Abu Namu: 27.11.2024
Yadda mata ke taimakon mazajensu a zamantakewar aure, Shirin Abu Namu na wannan lokaci ya yi nazari a kai.
Shirin Rana: 02.12.2024
Najeriya: Cece-kuce kan dokar haraji
Wanne sashin sabon kudirin dokar haraji ne ake ganin zai cutar da Arewa, wanda 'yan majalisar yankin suka sahale mata?
Kwale-kwale dauke da mutane 200 ya kife a tsakiyar Najeriya
Rayukan mutane 27 sun salwanta sakamakon wani kifewar da wani kwale-kwale ya yi a tsakiyar Najeriya.
Shirin Yamma 29.11.2024
Shirin Yamma 29.11.2024
Darasin Rayuwa: 27.11.2024
Ko kun san al'amura sun fara komawa daidai a jihar Plateau da ke Najeriya? Shirin Darasin Rayuwa.
Gaskiyar Magana: Badakalar karkatar da shinkafar talakawa a Najeriya
Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Barrister Muhuyi Magaji Rimin Gado, shugaban hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano da Comrade Jamilu Aliyu Charanchi, jagoran gamayyar kungiyoyin CNG a arewacin Najeriya.
Shirin Safe 29.11.2024
Shirin Safe 29.11.2024
Chadi ta soke yarjejeniyar tsaro da Faransa
A daidai lokacin da Najeriya ke kokarin kyautata alaka da Faransa, kasar Chadi kuwa ta jingine alakar tsaro da Paris.
Shirin Yamma 28.11.2024
Najeriya: Zargin 'yan sanda da cin-zarafi
Rahoton Amnesty International, ya zargin 'yan sanda da kashe mutane 24 a Najeriya yayin zanga-zangar tsadar rayuwa.
Tinubu zai kulla alaka da Faransa bayan yankar kaunar AES
Shugaba Bola Tinubu na Najeriya na shirin kulla alaka da Faransa, bayan raba-gari da kasashen AES renon Faransa.
Shirin Safe 28.11.2024
Shirin Safe 28.11.2024
Shirin Yamma : 27.11.2024
Hira da Yakubu Dogara
Faifen bdiyon tattaunawar DW da tsohon shugaban majalisar wakilai ta Najeriya Yakubu Dogara.
Najeriya: Matakan kariya daga cutar sankara
Horo ga jami'an kiwon lafiya a matakin farko da na biyu a jihar Sakkwaton Najeriya, kan cutar sankara wato cancer.
Shirin Yamma 26.11.2024
Shirin Yamma 26.11.2024
Taba Ka Lashe 20.11.2024
Shirin ya duba al'adar kacici-kacici ko wasa kwakwalwa da malam Bahaushe ke amfani da ita wajen ilimantawa.
Dandalin Matasa: 21.11.2024
Daliban jami'o'i a Najeriya na fuskantar tarin kalubale: Shirin Dandalin Matsa ya yi nazari.
Ana kace-nace kan bunkasar tattalin arzikin Najeriya
'Yan Najeriya na martani kan kididigar da ta nuna tattalin arzikin kasar ya bunkasa a wannan shekara
Sojan Nijar sun yi artabu da Lakurawa a iyaka da Najeriya
Sojojin Nijar sun yi wa 'yan ta'addan Lakaurawa luguden wuta a yankin Muntseka mai iyaka da Najeriya
Shirin Rana : 26.11.2024
Shirin Safe 25.11.2024
Shirin Safe 25.11.2024
Shirin Yamma 24.11.2024
Shirin Yamma 24.11.2024
Shirin Rana : 23.11.2024
Shirin Yamma 23.11.2024
Shirin Yamma 23.11.2024
Shirin Yamma 22.11.2024
Shirin Yamma 22.11.2024
Najeriya: Majalisa ta yi watsi da karin shekarun mulki
Majalisar Najeriya ta yi watsi da kudurin karin shekarun wa'adin mulki
Gaskiyar Magana: Illar kuntata wa masu sukar gwamnatin Najeriya
A wannan makon mun tattaunawa illolin kuntata wa masu sukar gwamnatin Najeriya, inda shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International, Isa Sanusi da Naziru MIka'il, wakilin DW Hausa da ke nazartar dokokin aikin jarida na zamani suka bayyana hanyoyin da za a dakile wannan matsala.
Shirin Yamma 21.11.2024
Shirin Yamma 21.11.2024
Najeriya: Taron Dattawan Arewa kan tsaro
Taron kungiyar Tuntuba ta Dattawan Arewa (ACF), kan magance matsalolin tsaro da hadin kan yankin arewacin Najeriya.
Najeriya: Mai lalurar gani da ke yin kitso
Faifen bidiyonmu kan mace da ke da lalurar gani, wadda ta yi fice wajen yi wa mata kitso a Najeriya.
Jamus: Karbar fasfon Najeriya a Frankfurt
Karamin ofishin jakadancin Najeriya da ke birnin Frankfurt na nan Jamus, na bayar da fasfon Najeriyar cikin sauki.
Ko kun san kofofi nawa ne a jihar Kano?
Masu yawon bude ido daga ciki da wajen Najeriya kan je Kano, domin gane wa idanunsu kofofi da ganuwar jihar.
Najeriya: Hada yara da manya a kurkuku
Yara da dama ne ke sakaye a kurkuku dabam-dabam a Najeriya, inda matsalar ta yi kamari a arewacin kasar.
Najeriya: Kalubalen masu sayar da kaji
Faifen bidiyonmu, kan matsalolin da masu sana'ar sayar da kaji ke fma da su a Tarayyar Najeriya.
An kashe gomman 'yan Boko Haram a Najeriya
Hukumomi a Najeriya, sun sanar da kisan wasu gomman mayakan Boko Haram da suka yi wa jami'an tsaro kwanton-bauna.
Shirin Yamma: 19.11.2024
Najeriya: Kasa mafi yawan yara da ba sa makaranta
Najeriya ta ciri kambu na yawan yaran da ba sa zuwa makaranta a duniya
Abubuwa Biyar da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na Jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa akwai fatawowi biyar
Najeriya ta gaza cin moriyar sauyin tattalin arziki
Asusun Lamuni na Duniya ya ce sauye-sauyen tattalin arziki da ake yi a Najeriya ba sa samar da sakamakon da ake bukata.
Shirin Rana 18.11.2024
Shirin Rana 18.11.2024
Amsoshin Takardunku 18.11.2024
Shirin na dauke da amsa game da ko shin kasashe masu tasowa na amfana da taruka kan sauyin yanayi da duniya ke fuskanta?
Shirin Safe 18.11.2024
Shirin Safe 18.11.2024
Shirin Yamma 17.11.2024
Shirin Yamma 17.11.2024
Najeriya ta sabunta alaka da Indiya
Shugaba Tinubu ya karbi tayin da Narendra Modi ya yi masa na sabunta alaka tsakanin Najeriya da Indiya
Shirin Rana: 17.11.2024
Shirin Safe 17.11.2024
Shirin Safe 17.11.2024
Shirin Yamma 16.11.2024
Shirin Yamma 16.11.2024
Shirin Rana 16.11.2024
Shirin Rana 16.11.2024
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 200
Shafi na gaba