You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe 16.11.2024
Shirin Safe 16.11.2024
Najeriya: Ana ci gaba da tsare yara 'yan zanga-zanga a Borno
Kungiyoyin kare hakkin yara sun ce ana tsare da yara a kurkuku
Najeriya: Cece-kuce kan gidajen alkalai
Matakin ministan babban birnin Tarayyar Najeriya Abuja Nyesom Wike na gina unguwar alkalai, ya janyo cece-kuce.
Lafiya Jari: 12.11.2024
Wuraren da al'umma ke fitsari a Najeriya na sanadin yada cututtuka
Darasin Rayuwa: 12.11.2024
Harkar finai-finai abin koyi wa matasa a Najeriya
Bullar 'yan ta'addar Lakurawa a Najeriya
Sabuwar kungiyar Lakurawa da ta fara ayyukan ta'addanci a jihohin Sokoto da Kebbi na Najeriya, ta fara haduwa da turjiya daga sojojin kasar wanda suka lashi takobin kakkabe ta cikin kankanin lokacin. Shin wane hali ake ciki? Mene ne makasudin bullar wannan kungiya? Ta wacce hanya za a hana kungiyar bunkasa ta zamar wa Najeriya wata sabuwar barazanar tsaro?
Najeriya: Hira da ministan yada labarai
Hira da ministan yada labaran Najeriya, kan yaran da aka tsare ba bisa ka'ida ba da gwamnati ta saki.
Kaduna: Mace mai horas da 'yan wasa
MAce ta farko a tarihi da ke horas da 'yan wasan kwallon kafa maza zalla a arewacin Najeriya.
Kaduna: Taimakon makarantun almajirai
A kokarin inganta zamantakewa tsakanin Kirista da Musulmi, wata Mujami'a a Najeriya ta raba kayan karatu ga almajirai.
Shirin Rana: 14.11.2024
Shirin Rana : 13.11.2024
Tawagar Najeriya ta yi cikar kwari a taron COP29
Cop29 : Ko me Najeriya ke son cimma kan sauyin yanayi wajen aikewa da tawaga mafi yawa a taron alkinta muhalli?
Kalaman Tinubu kan Gabas ta Tsakiya na shan suka
Maratanin 'yan Najeriya kan kalaman Tinubu kan rikicin yankin Gabas ta Tsakiya
Taba Ka Lashe: 07.11.2024
Tarihin masarautar Wurkun da ke karamar hukumar Karim Lamido a Jihar Taraban Najeriya
Shirin Safe : 12.11.2024
Shirin Yamma 11.11.2024
Shirin Yamma 11.11.2024
An bukaci rundunar sojin Najeriya ta biya diyya
Najeriya: Biyan diyya ga mutanen da sojoji suka kashe
Shirin Safe : 11.11.2024
Al'ummar Najeriya za su fuskanci yunwa a shekarar 2025
Al'ummar Najeriya za su fuskanci yunwa a shekarar 2025.
Gaskiyar Magana: Dambarwar siyasa a Kano
Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Hashimu Dungurawa, shugaban jam'iyyar NNPP a Kano da kuma Ferfesa Kamilu Sani Fagge, masanin siyasa a Najeriya kan dambarwar siyasar kan dambarwar siyasar da ta barke a jam'iyyar NNPP da ke mulki a Kano.
Shirin Yamma 07.11.2024
Shirin Yamma 07.11.2024
Dandalin Matasa: 07.11.2024
Amfanin manhajar kirkira basira ta (AI) wa matasan Najeriya
Shirin Yamma: 06.11.2024
Taba Ka Lashe 06.11.2024
Shirin ya duba al'adar Masquerade, ko Basaje kamar yadda ake fassarawa, da ta kafu a yankin Kabilar Igbo a Najeriya.
Abuja: Yaran da aka saka bayan tsare su
Yaran da aka tsare kan zanga zanga
An saki yaran da aka tsare kan zanga zanga
An saki yaran da aka tsare kan zanga zanga da cin amanar kasa a Najeriya
Shirin Yamma 04.11.2024
Shirin Yamma 04.11.2024
Kama yara ya jefa matsin lamba a Najeriya
Kungiyoyin kare hakkin dan Adam na ci gaba da kokarin samar da yanci ga yara 'yan zanga-zanga da aka kama.
Tinubu ya soke tuhumar cin amanar kasa ga yaran da aka kama
Najeriya ta soke tuhume-tuhumen da take yi wa kananan yaran da ake zarginsu da daga tutar Rasha a yayin zanga-zanga.
Cibiyar horas da dambe a Katsina da ke Najeriya
Wani tsohon dan Dambe da ya yi ritaya ya dage wajen horas da matasa yadda za su inganta damben ta hanyar dabaru da fasahohin zamani a Katsina da ke Najeriya.
Hira da jami'in diflomasiyya na Najeriya da ke Jamus
hira da babban jami'in diflomasiyyar Najeriya da ke Frankfurt a Jamus Ambasada Yakubu Dadu.
Abu Namu: 04.10.2024
A baya jihar Plateua ta yi fama da matsalolin tsaro amma yanzu ana smaun auratayya tsakanin addinai
Amsoshin Takardunku: Tashoshin wutar lantarkin Najeriya
Shin tashoshin samar da wutar lantarki nawa ne Tarayyar Najeriya ke da su?
Gasar Bundesliga ta Jamus ta kara zafi
Borussia Dortmund ta doke da Leipzig 2 da 1 a gasar Bundesliga ta tsamo kanta daga hali na rashin nasara da ta shiga.
Shirin Rana: 04.11.2024
Chadi ta musanta kashe farar hula yayin yaki da 'yan ta'adda
Kakakin gwamnatin Abderaman Koulamallah ya ce sojojin sun kai hari kai tsaye kan 'yan ta'addan bayan gano maboyarsu
Shirin Rana: 02.11.2024
Shirin Yamma 01.11.2024
Shirin Yamma 01.11.2024
Gaskiyar Magana: Matsalar lantarki a Najeriya
Najeriya: Sabon fasali na dokar haraji
Sabuwar dokar harajin ta janyo kace -nace
Jaridun Jamus: 01.11.2024
Faduwar darajar Naira ta sa kamfanonin mai na ficewa daga Najeriya
Darasin Rayuwa: 30.10.2024
Maza na fargabar tunkarar mata soji domin aurensu
Lafiya Jari: 28+01.11.2024
Ciwon daji na mama na maza
Shirin Safe : 01.11.2024
Najeriya: Ko sarakuna na da rawar takawa?
Gwamnatin Najeriya, na shirin samo damar taka rawar sarakunan gargajiya cikin harkokin mulki bayan tsawon shekaru.
Hira da Alhaji Yahaya Abubakar Etsu Nupe
Za a samu karin zaman lafiya a Najeriya in aka ba sarakuna gurbi a tsarin mulkin Najeriya, in ji Etsu Nupe.
Najeriya: Tasirin rashin hasken wutar lantarki
Rashin hasken wutar lantarki a arewacin Najeriya na tsawon kwanaki, ya haddasa asarar miliyoyin naira ga 'yan kasuwa.
Dandalin Matasa: 31.10+01.11.2024
Shirin dandalin Matasa na wannan lokaci, ya yi nazari a kan tsarin nan na aikin yi wa kasa hidima wato NYSC a Najeriya.
Najeriya: Karancin kudin shiga a jihohi
Yayin da Najeriya ta samu kain kudin shiga, jihohin kasar da dama na fuskantar karuwar rashin kudi a lalitarsu.
Najeriya: Ko matatar Dangoto za ta taimaka?
hamshakin dan kasuwar Najeriya Aliko Dangote ya yi wa DW bayanin ganawarsu da shugaban kasar, yayin man fetur ke tsada.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 200
Shafi na gaba