1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Dandalin Matasa: 07.11.2024

November 7, 2024

Wannan manhaja da ake yin amfani da ita wajen yi rubuce-rubuce da sauransu a shafukan sada zumunta na taka muhimmiyar rawa wajen bai wa matasa a Najeriya damar hada abubuwa na fadikarwa.

https://p.dw.com/p/4mkbn
Hoto: Tim Wegner/epd-bild/picture alliance

A Najeriya dai matasa da dama ne ke yin amfani da manhajar AI domin bayyana abubuwa na kire-kire a shafukan sada zumunta.Daga kasa za a iya sauran sauti a kan wannan shiri.