Salon rayuwaNajeriya
Taba Ka Lashe: 07.11.2024
November 12, 2024Talla
Tun asali dai Fulani ne suka fara kafa wannan masarauta ta Wurkun karkashin sarki Yakubu 'Dan Dadi na Bauchi, wanda ya karbo tutar Musulunci daga hannun Shehu 'Danfodiyo.Daga kasa za a iya sauraron sauti