You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe 30.10.2024
Shirin Yamma: 29.10.2024
Shirin Rana 29.10.2024
Shirin Rana 29.10.2024
Amfani da hasken rana don samar da wuta a Najeriya
Ministan wutar lantarkin ya ce Najeriya za ta samar da wutar lantarki mai karfin megawatt 100 a jihohin Arewacin 19.
Shirin Safe 29.10.2024
Shirin Safe 29.10.2024
Shirin Yamma 28.10.2024
Shirin Yamma 28.10.2024
Yajin aikin jami'o'i a Najeriya
Yajin aikin dai ba bu shakka zai haifar da tsaiko a harkokin guanarwar jamioin,da kuma shafar karatun dalibai kai tsaye.
Hira da dan Marigayi Mamman Shata Katsina
Shirin Rana: 28.10.2024
Shirin Safe 27.10.2024
Shirin Safe 27.10.2024
CAF ta bai wa Najeriya 3-0 kyauta don ladabtar da Libya
CAF ta bai wa Najeriya 3-0 kyauta da kuma maki 3, bayan cin zarafin da 'yan wasan Super Eagles suka fuskanta a Libya.
Shirin Yamma 26.10.2024
Shirin Yamma 26.10.2024
Najeriya: Raguwar jiragen sama da ke jigila
Raguwar jiragen sama da ke zirga-zirga a Najeriya, na janyo matsaloli ga fasinjoji misali jinkirin tashi ko soke tafiya.
Najeriya: Tattaunawa kan sauke ministoci
Mun tattauna da Abdulaziz Abdulaziz babban mai taimakawa shugaban Najeriyar kan harkokin jaridu, kan sauke ministoci.
Gaskiyar Magana: Matsalolin kamfanonin sadarwa a Najeriya
Shirin Safe 25.10.2024
Shirin Safe 25.10.2024
Najeriya ta samu koma baya a sha'anin mulki
Najeriya ta samu koma bayan shugabanci cikin shekaru 10
Shugaban Najeriya ya sauya wasu ministoci
Shugaban Najeriya ya yi garambawul ga majalisar ministocin kasar inda ministoci biyar suka rasa kujerunsu.
Shirin Rana: 23.10.2024
Shirin Yamma 22.10.2024
Shirin Yamma 22.10.2024
Shirin Safe 22.10.2024
Shirin Safe 22.10.2024
Najeriya ta ce shugaban sojojin kasa na raye
A Najeriya ana ci gaba da aza yar tambaya a kan makomar shugaban sojin kasa daya shafe makonni biyar a wajen kasar.
Siyasar Najeriya – zabe ko dai nadi a kananan hukumomi?
Sakamakon zabuka da aka gudanar a Najeriya na nuna cewa babu sauyi da aka samu inda jam'iyyun da ke mulki a jihohi.
Abu Namu 16.10.2024
Wai shin me mace ta fi bukata a wurin mijinta; arzikinsa ko nuna mata kulawa? Abin da shirin Abu Namu ya duba ke nan.
Najeriya: Cin hanci ya mamaye yaki da ta'addanci
Tarayyar Najeriya ta zargi jami'an tsaronta da sai da makamai, ga 'yan ta'addar kasar da suka dauki lokaci suna wandaka.
Shirin Yamma 20.10.2024
Shirin Yamma 20.10.2024
Shirin Rana: 20.10.2024
'Dan wasan Najeriya da Leverkusen ya tsallake rijiya da baya
Motarsa ta yi raga-raga, kamar yadda 'dan wasan ya wallafa hotonta a shafukan sada zumunta, kafin daga bisani ya goge.
Shirin Yamma 19.10.2024
Shirin Yamma 19.10.2024
Shirin Yamma : 17.10.2024
Najeriya: Ko an kafa EFCC a kan doka?
Baya ga karar da wasu gwamnonin Najeriya 15 suka kai hukumar EFCC, wani lauya ya aike da koke ga majalisar dokoki.
Rikicin siyasar Zamfara na shafar rayuwa
Rahoto na musamman, kan yadda rikicin siyasar Zamfara ya jefa rayuwar mata da kananan yara cikin kasadar bayar da jikinsu domin samun abinci da wurin kwana.
Najeriya: Fara amfanin da rigakafin maleriya na R21
Najeriya ta kaddamar da sabon rigakafin cutar zazzabin cizon sauro.
Shirin Safe 17.10.2024
Shirin Safe 17.10.2024
Shirin Yamma 16.10.2024
Shirin Yamma 16.10.2024
Sama da mutum biliyan daya na cikin mummunan talauci - MDD
Rahoton na Majalisar Dinkin Duniya ya ce matalautan sunfi yawa ne a kasashen Afirka da kudancin Asiya.
Darasin Rayuwa 16.10.2024
Shirin ya duba zargin da ake wa wasu jami'an kiwon lafiya wajen bayar da magunguna daga baya kuma a gane cewa kuskure ne
Fashewar tankar mai ta haddasa mace-mace a Jigawa
Mutane fiye da 140 sun mutu yayin da 50 suka jikkata bayan da motar dakon man fetur ta yi hatsari a Jigawa ta Najeriya,
Shirin Yamma 15.10.2024
Shirin Yamma 15.10.2024
Rudani tsakanin Najeriya da Libya kan Super Eagles
Takaddama tsakanin Najeriya da Libya kan wulakanta yan wasan Super Eagles a Libya
Shirin Safe : 15.10.2024
Amsoshin Takardunku: 13.10.2024
Shirin Amsoshin Takardunku ya duba tarhin yadda aka kafa gidan Arewa House da ke kumshe da tarihin arewacin Najeriya.
Shirin Yamma 14.10.2024
Shirin Yamma 14.10.2024
Rikici ya mamaye cikin gidan jam'iyyar PDP ta 'yan hamayya
Rashin magance rikicin cikin gida ya dare babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya.
Najeriya: Ba mu yarda a wulakanta yan wasanmu ba
Tawagar 'yan wasan Najeriya sun koma gida bayan kaurace wa gasar AFCON a Libya
An share fagen wasannin cin kofin nahiyar Afirka
'Yan wasan Sper Eagles ba za su buga wasan share fagen cin kofin Afirka na 2025 da kasar Libya ba.
Shirin Yamma 13.10.2024
Shirin Yamma 13.10.2024
Shirin Safe 13.10.2024
Shirin Safe 13.10.2024
Shirin Rana 12.10.2024
Shirin Rana 12.10.2024
Shirin Safe 12.10.2024
Shirin Safe 12.10.2024
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 200
Shafi na gaba