You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe 17.10.2024
Shirin Safe 17.10.2024
Shirin Yamma 16.10.2024
Shirin Yamma 16.10.2024
Sama da mutum biliyan daya na cikin mummunan talauci - MDD
Rahoton na Majalisar Dinkin Duniya ya ce matalautan sunfi yawa ne a kasashen Afirka da kudancin Asiya.
Darasin Rayuwa 16.10.2024
Shirin ya duba zargin da ake wa wasu jami'an kiwon lafiya wajen bayar da magunguna daga baya kuma a gane cewa kuskure ne
Fashewar tankar mai ta haddasa mace-mace a Jigawa
Mutane fiye da 140 sun mutu yayin da 50 suka jikkata bayan da motar dakon man fetur ta yi hatsari a Jigawa ta Najeriya,
Shirin Yamma 15.10.2024
Shirin Yamma 15.10.2024
Rudani tsakanin Najeriya da Libya kan Super Eagles
Takaddama tsakanin Najeriya da Libya kan wulakanta yan wasan Super Eagles a Libya
Shirin Safe : 15.10.2024
Amsoshin Takardunku: 13.10.2024
Shirin Amsoshin Takardunku ya duba tarhin yadda aka kafa gidan Arewa House da ke kumshe da tarihin arewacin Najeriya.
Shirin Yamma 14.10.2024
Shirin Yamma 14.10.2024
Rikici ya mamaye cikin gidan jam'iyyar PDP ta 'yan hamayya
Rashin magance rikicin cikin gida ya dare babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya.
Najeriya: Ba mu yarda a wulakanta yan wasanmu ba
Tawagar 'yan wasan Najeriya sun koma gida bayan kaurace wa gasar AFCON a Libya
An share fagen wasannin cin kofin nahiyar Afirka
'Yan wasan Sper Eagles ba za su buga wasan share fagen cin kofin Afirka na 2025 da kasar Libya ba.
Shirin Yamma 13.10.2024
Shirin Yamma 13.10.2024
Shirin Safe 13.10.2024
Shirin Safe 13.10.2024
Shirin Rana 12.10.2024
Shirin Rana 12.10.2024
Shirin Safe 12.10.2024
Shirin Safe 12.10.2024
Makomar Jam'iyyun adawa a Najeriya
Jam'iyyun adawa na Najeriya cikin yana yi na tsaka mai wuya
Gaskiyar Magana: Biyan mafi karancin albashi a Najeriya
Gaskiyar Magana: Biyan mafi karancin albashi a Najeriya
Shirin Safe 11.10.2024
Shirin Safe 11.10.2024
Rikicin jam'iyyar Labour ya dauki wani salo a Najeriya
Jam'iyyar Labour a Najeriya na cikin rudani, bayan kotu ta tialsta wa hukumar zabe amincewa da wani shugaba.
Shirin Rana 09.10.2024
Shirin Rana 09.10.2024
'Yan bindiga sun sake kashe wani basarake a Najeriya
Mai rike da sarautar Mai Babashehu Mai Musinema a Borno na daga cikin wadanda 'yan Boko Haram suka halaka a harin Marte.
Shirin Safe 09.10.2024
Shirin Safe 09.10.2024
Cutar Kwalara ta halaka mutane da dama a Najeriya-NCDC
Hukumar NCDC a Najeriya ta ce akalla mutane 359 sun mutu a kasar sakamakon bullar cutar amai da gudawa a shekarar 2024.
Shirin Yamma 07.10.2024
Shirin Yamma 07.10.2024
Zamfara: Macen da kiba ta hana ta tafiya
Faifen bidiyonmu kan wata mata da ke fama da lalurar kiba, wadda ta ke hanata tabuka komai da kanta.
Najeriya: Bankuna sun samu riba mai yawa
Yayin da tattalin arzikin Tarayyar Najeriya ke cikin wani hali, bankunan kasar a halin yanzu na kirgar riba mara adadi.
Shirin Rana: 06.10.2024
Shirin Yamma 04.10.2024
Shirin Yamma 04.10.2024
Gaskiyar Magana: Shekaru 64 da samun 'yancin Najeriya
Dandalin Matasa: 03.10.2024
Shirin Dandalin Matasa, ya yi nazari a kan yadda matasa suka gudanar da bikin cika shekaru 64 da 'yancin kan Najeriya.
Najeriya: Sabon rikicin siyasa a Rivers
Sakamakon shirya zaben kananan hukumomi, rikicin siyasar jihar Rivers da ke yankin Niger Delta a Najeriya ya farfado.
Ghana: Hakar ma'adinai ba kan ka'ida ba
A kasashen Afirka hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba, na gurbata muhalli da yin illa ga lafiyar jarirai tun suna ciki.
Najeriya: Kulla alakar samar da gas da EU
Kungiyar Tarayyar Turai EU ta cimma yarjejeniyar shimfida bututun iskar gas, daga Najeriyar su bi Libiya zuwa Turai.
Shirin Safe: 02.10.2024
Shirin Yamma 01.10.2024
Shirin Yamma 01.10.2024
Najeriya: Shekaru 64 da samun 'yanci
Masu mulkin Tarayyar Najeriya na bikin cika shekaru 64 na 'yancin kan kasar, cikin yanayin rudu da tarin matsaloli.
Najeriya: Zanga-zanga ranar bikin 'yanci
Al'ummar Najeriya sun bazu a kan tituna domin yin zanga-zanga kan tsadar rayuwa, yayin da kasar ke bikin 'yancin kai.
Labarun Afirka masu daukar hankali a Jamus
Fara tace danyen man Najeriya a cikin kasar dashirin kashe dubban giwaye a Botswana sun dauki hankalin jaridun Jamus.
Shirin Yamma 29.09.2024
Shirin Yamma 29.09.2024
Shirin Yamma 28.09.2024
Shirin Yamma 28.09.2024
Shirin Safe 28.09.2024
Shirin Safe 28.09.2024
Shirin Rana 27.09.2024
Shirin Rana 27.09.2024
Gaskiyar Magana: Jam'iyyar matasa a Najeriya
Makomar karatun miliyoyin yara a Afirka
Yara da aka kiyasta sun kai miliyan biyu da dubu dari takwas na cikin hadari saboda rigingimu da tashe tashen hankula.
Shirin Yamma : 26.09.2024
Shirin Safe 26.09.2024
Shirin Safe 26.09.2024
Najeriya: Mahukunta na neman yafiyar bashi
Bashin da ake bin Tarayyar Najeriyar ya sake hawa, zuwa dalar Amurka miliyan dubu 86 ko kuma Naira Triliyan 125.
Bonn: Tattaunawar malaman Najeriya da DW
Malam Aminu Ibrahim Daurawa da Farfesa Mansur Isa Yelwa a kan batutuwa da dama, wadanda suka hadar da ci-gaban kasa.
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 200
Shafi na gaba