1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Gaskiyar Magana: Badakalar karkatar da shinkafar talakawa a Najeriya

November 29, 2024

Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Barrister Muhuyi Magaji Rimin Gado, shugaban hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano da Comrade Jamilu Aliyu Charanchi, jagoran gamayyar kungiyoyin CNG a arewacin Najeriya.

https://p.dw.com/p/4naSE