You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Zaharaddeen Umar
Tsallake zuwa bangare na gaba Fitattun labarai daga Zaharaddeen Umar
Fitattun labarai daga Zaharaddeen Umar
Ana fama da tsadar rayuwa
'Yan Najeriya suna fama da tsadar rayuwa inda ake samun tashin farashin kayan masarufi.
Shirin Safe: 14.09.2023
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni dabam-dabam.
Shirin Darasin Rayuwa
Marmarin kyakyawar zamantakewa tsakanin mabiya addinan Kirista da Musulunci a wasu yankunan Najeriya
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai daga Zaharaddeen Umar
Labarai daga Zaharaddeen Umar
Gaskiyar Magana: Badakalar karkatar da shinkafar talakawa a Najeriya
Gaskiyar Magana: Badakalar karkatar da shinkafar talakawa a Najeriya
Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Barrister Muhuyi Magaji Rimin Gado, shugaban hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano da Comrade Jamilu Aliyu Charanchi, jagoran gamayyar kungiyoyin CNG a arewacin Najeriya.
Shirin Yamma 28.11.2024
Shirin Yamma 28.11.2024
Shirin Rana: 28.11.2024
Shirin Rana: 28.11.2024
Jamus: Karbar fasfon Najeriya a Frankfurt
Jamus: Karbar fasfon Najeriya a Frankfurt
Karamin ofishin jakadancin Najeriya da ke birnin Frankfurt na nan Jamus, na bayar da fasfon Najeriyar cikin sauki.
Bullar 'yan ta'addar Lakurawa a Najeriya
Bullar 'yan ta'addar Lakurawa a Najeriya
Sabuwar kungiyar Lakurawa da ta fara ayyukan ta'addanci a jihohin Sokoto da Kebbi na Najeriya, ta fara haduwa da turjiya daga sojojin kasar wanda suka lashi takobin kakkabe ta cikin kankanin lokacin. Shin wane hali ake ciki? Mene ne makasudin bullar wannan kungiya? Ta wacce hanya za a hana kungiyar bunkasa ta zamar wa Najeriya wata sabuwar barazanar tsaro?
Gaskiyar Magana: Dambarwar siyasa a Kano
Gaskiyar Magana: Dambarwar siyasa a Kano
Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Hashimu Dungurawa, shugaban jam'iyyar NNPP a Kano da kuma Ferfesa Kamilu Sani Fagge, masanin siyasa a Najeriya kan dambarwar siyasar kan dambarwar siyasar da ta barke a jam'iyyar NNPP da ke mulki a Kano.
Nuna karin labarai
Je ka homepage