SiyasaZargin cin hanci ya yi gaba da ZumaYusuf Bala Nayaya02/15/2018February 15, 2018Badakalar cin hanci da a ke zargin Shugaba Jacob Zuma da iyalansa da hannu a ciki ta jaza masa juya baya daga 'ya'yan jam'iyyarsa ta ANC lamarin da ya sa ya mika wuya ta barin kujerarsa saboda matsin lamba.https://p.dw.com/p/2sjckHoto: picture-alliance/dpa/EPA/A. UfumeliTalla