1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ja in ja tsakanin Zuma da jam'iyyar ANC

Salissou Boukari
February 14, 2018

Jam'iyyar ANC mai mulki a Afirka ta Kudu ta bayyana shirin korar Shugaba Jacob Zuma ta hanyar kada kuri'ar yankan kauna a ranar Alhamis a majalisar dokoki, yayin da Shugaba Zuma ya ce ba zai yi murabus ba.

https://p.dw.com/p/2si5e