You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
EFCC
EFCC hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
EFCC ta sake gano makudan kudade a Legas
Hukumar EFCC a Najeriya ta ce ta gano Naira biliyan 47 da ta ke zargin mallakin Diezani Alison-Madueke ne
Najeriya: Yunkurin yaki da cin hanci tare da ICPC
A kokarinta na tsananta yaki da cin hanci, gwamnatin Tarrayar Najeriya ta sauya shugaban hukumar ICPC.
Shirin Rana: 27.07.2017
A cikin shirin za'a ji hukumar EFCC ta sake gano biliyoyin nairori da ake zargin kamfanonin mai da yin sama da fadai da su a Najeriya.
Saurari shirin rana na 17.07.2017
A cikin shirin za'a ji a Najeriya bangaren zartarwa na gwamnatin tarayya ya shigar da kara gaban kotun koli domin neman fassarar doka ta nadin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC, yayin da majalisar dattijai ke cewa ita ce ke da ikon tantance shugaban kafin a iya tabbatar da nadinsa a kan mukamin a hukumance.
Danbarwar Magu ta jefa Najeriya cikin rudani
Majalisar dattawan Najeriya ta matsa kan sauke Magu daga mukaminsa na shugaban EFCC.
Kotu ta halasta wa Najeriya kudaden da aka gano a Legas
Najeriya za ta mallaki kudaden da aka boye kuma aka gano a Legas da yawansu ya kai dalar Amirka miliyan 43.
Yaki da cin hanci a Najeriya
Fafutukar yakin da cin hancin a Najeriya ta fara yin tasiri
Yaki da cin hanci a Najeriya
Fafutukar wayar da kawunan al'umma a game da yaki da cin hanci a Najeriya
EFCC: Binciken 'yan APC ya tayar da kura
Jama'a sun soma tsokaci kan matakin gwamnatin Najeriya a yakin da ta ke da cin hanci a tsakanin manyan jiga-jigan 'yan jam’iyar APC mai mulki, inda wasu ke kallon lamarin tamkar da biyu.
EFCC: Binciken 'yan APC ya tayar da kura
Al'ummar Najeriya na zargin gwamnati da nuna banbanci a yakin da take da cin hanci a kasar.
Shirin rana na DW na 04.05.2017
A cikin shirin za a ji cewa jama'a sun soma tsokaci kan matakin gwamnatin Najeriya a yakin da ta ke da cin hanci a tsakanin manyan jiga-jigan 'yan jam’iyar APC mai mulki, inda wasu ke kallon lamarin tamkar da biyu.
Najeriya:Cin hanci laifin shari'a ko zartarwa
Alkalin alkalai ya wanke bangaren shari'a a zargin goyon bayan cin hanci.
Najeriya: Cin-hanci laifin shari'a ko zartarwa
A wani abun da ke zaman kokarinsu na wanke suna da kima a cikin nunin yatsa a bisa komawa bayan shari'ar cin hanci, babban alkalin Tarrayar Najeriya ya wanke alkalai.
Najeriya: Shari'ar Diezani Alison-Madueke
Gwamnatin Najeriya ta gurfanar da tsohuwar ministar mai ta kasar Diezani Alison-Madueke bisa zargi na bada cin hanci ga ma'aikatan hukumar zabe.
Najeriya: Shari'ar Diezani Alison-Madueke
An gurfanar da tsohuwar ministar man Najeriya gaban kuliya bisa zargin cin hanci da rashawa
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin yamma na sashen Hausa na DW. Laraba: 15 ga watan Maris, 2017.
Najeriya: Majalisa ta yi watsi da Magu
Majalisar dattijan Najeriya ta ce har yanzu ba ta yadda Ibrahim Magu ya zama shugaban EFCC ba.
Magu ya sake kwato kudaden haram
Hukumar EFCC mai yaki na ci gaba da kai samame a Najeriya, Inda ta tuhumi kamfanonin mai na Shell da ENI da cin hanci.
Magu na EFCC ya sake kwato kudin haram
Hukumar EFCC mai yaki na ci gaba da kai samame a Najeriya, Inda ta tuhumi kamfanonin mai na Shell da ENI da cin hanci.
Najeriya: Badakalar cin hanci a kamfanonin Shell da Eni
Ana dai zargi kamfanonin na Shell da Eni da bayar da cin hanci na kudi Dala miliyan 801 ga 'yan kasuwa da 'yan siyasa.
Najeriya:Za a kara bayyana barayin kasar
Shaidu da dama sun ce a shirye suke su kara bayyana sunayen wadanda suka saci dukiyyar kasa a Najeriya ga hukumar EFCC.
Najeriya:Za a kara bayyana barayin kasar
Shirin na ba da ladar kudade mai tsoka na yin tasiri
Sabuwar hanyar yaki da cin hanci a Najeriya
Gwamnatin ta kwato sama da dala milyan 151 da Naira bilyan takwas tun daga lokacin da ta fara amfani da dokar.
Sabuwar hanyar yaki da cin hanci a Najeriya
A Najeriya ana miada murtani a kan fara samun nasara na amfani da sabon tsarin bada kashi biyar na adadin kudin da aka kwato ga duk wanda ya tona asirin wadanda suka saci kudin gwamnatin a kasar.
Yaki da cin hanci na tangal tangal a Najeriya
Shirin yaki da cin hanci na gwamnatin Najeriya na tangal tangal.
Najeriya ta gano ma'aikatan boge dubu 50
Gwamnatin Najeriya ta ce matakin da shugaban kasa ya dauka na yaki da cin hanci na nan yana gudana.
Najeriya: Kara kan rijiyar mai ta Malabu
'Yan Najeriya na bayyana gamsuwarsu dangane da matakin EFCC na shigar da kara kan badakalar rijiyar mai ta Malabu
Najeriya: Shigar da kara kan badakalar rijiyar Malabu
Hukumar EFCC a Najeriya ta shigar da karar wasu fitattun ‘yan kasar bisa zargin karkatar da dala milyan 1.1 na kudin na sayar da rijiyar mai ta Malabu
Karfafa yaki da cin hanci a Najeriya
Daga dukkan alamu dai tuni sabon umarnin ya kama hanyar burge 'yan kasar ta Nageriya.
Shirin yamma na DW na 28.10.2016
A CIkin shirin zaku ji cewar EFCC ta cafke mutane 25 bisa zarginb karkatar da kayan agajin Arewa maso gabashin Najeriya.
EFCC ta kame masu karkatar da kayan agaji
Hukumar EFCC ta cafke wadanda ake zargi da karkatar da kayan agajin yankin Arewa maso gabashin Najeriya.
Saurari shirin rana na DW (26.10.2016)
Kotuna na ci gaba da zama kalubale ga hukumar EFCC a Najeriya a kokarin da take yi na yaki da cin hanci da rashawa a kasar.
EFCC da Interpol na kokarin hana zamba
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa ta EFCC ta yi karin haske a kan dan Najeriyar nan da aka kame bisa zargin zamba ta yanar gizo na dala milyan 60.
EFCC da Interpol na kokarin hana zamba
EFCC da Interpol na kokari wajen kawar da zamba ta Intanet a Najeriya
Shirin rana na DW na ran 02.08.2016
A cikin shirin za a ji cewa hukumar EFCC mai yaki da cin hanci a Najeriya ta cafke wani matashi dan Najeriya bisa laifin yaudarar jama'a ta yanar gizo wato Internet.
Tsofuwar ministar man Najeriya na fuskantar bincike
Hukumar EFCC a Tarayyar Najeriya na zargin an bai wa hukumar zabe ta INEC cin hanci.
An samu ma'aikata bogi 17000 a Najeriya
Hukumar yaki da masu yiwa arzikin kasa ta'ananti a Najeriya watau EFCC ta bayyana rahoton
Ana tuhumar tsohon hafsan Najeriya da cin hanci
Wata kotu a Najeriya ta fara tuhumar tsohon hafasan sojojin kasar abisa cin amanar kasa da cin hanci
Shirin yamma na DW na 07.01.2016
Baya ga labaran duniya, shirin ya kunshi rahotanni wanda a ciki har da batun kama wani Bajamushe da hukumar EFCC ta yi bisa zarginsa da hannu kan badakalar nan ta sayen makamai a Najeriya.
EFCC a Najeriya ta gurfanar da Sambo Dasuki a kotu
An fara tuhumar Sambo Dasuki kan cin hanci da karbar rashawa lokacin tshuwar gwamnatin Shugaba Goodluck Jonathan.
Yaki da halasta kudadan haramu a Najeriya
An gurfanar da shugaban hukumar DAAR communication ta Najeriya a gaban kuliya.
Yaki da halasta kudadan haramu a Najeriya
Hukumar EFCC mai yaki da halasta kudadan haramu ta gurfanar da Raymond Dokpesi da ke a matsayin tsohon shugaban kamfanin labarai na DAAR a Najeriya.
Mahawara kan kamen 'yan PDP a badakalar makamai
A Najeriya kasa da 'yan awayoyi da kamen wasu 'ya'yan jam’iyyar PDP ta adawa a bisa zargin hannu a cikin badakala ta makamai, mahawara ta kaure a tsakanin masu tunanin an yi dai-dai da kuma masu kallon akasin haka.
Yunkurin magance cin hanci a Najeriya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dukufa wajen kawar da cin hanci inda ya girka kwamiti da ba shi shawara kan haka
Ra'ayin 'yan Najeriya kan aiyukan EFCC
Wani buri hukumar EFCC take son cimma a aiyukanta?
Saurari shirin rana na 10 ga watan Yuli 2015
Baya ga labaran duniya, shirin ya kunshi ra'ayoyin 'yan Najeriya kan kame-kamen tsaffin gwamnoni da EFCC ke yi karkashin gwamnati Muhammadu Buhari da sunan yaki da cin hanci da karbar rashawa.
Ra'ayin 'yan Najeriya kan aiyukan EFCC
Ra'ayin 'yan Najeriya kan aiyukan EFCC
Kotu ta aike da tsohon gwamnan jihar Jigawa kurkuku
Alhaji Sule Lamido zai zauna gidan wakafi zuwa 28 ga watan Satumba.
Tsohon gwamnan Adamawa ya gurafana kotu
Ana zargin Nyako da laifin rashawa
Majalisar dokokin Najeriya ta sa hukumar EFCC a gaba
Majalisar dokokin Najeriya ta buƙaci gudanar da bincike kan duk kaddarorin da hukumar yaƙi da cin hanci ta EFCC, ta ƙwato tun da aka kafa ta.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 3
Shafi na gaba