You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Zika
Zika wata kwayar chuta ce da ake samu a kasashen Latin Amirka wadda take janyo illa lokacin haihuwa.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
An samu bullar Zika a Malesiya
Hukumomin Malesiya sun ce cutar Zika ta bulla a kasar bayan da wata mata ta harbu da cutar
Shirin Safe: 01.09.2016
A cikin shirin za a ji cewar a karon farko a kasar Malesiya an samu bullar cutar nan ta Zika da sauro ke haddasawa. Akwai kuma rahotanni da dama ciki kuwa har da wanda ya duba halin da kasuwar raguna ke ciki gabannin sallar layya.
Saurari shirin yamma na DW na 18-08-16
Saurari shirin yamma na ranar Alhamis DW na 18-08-16
Zika na iya haddasa illa ga kwakwalwar dan Adam
Masanan sun yi gargadin cewar cutar ta zika na iya rikidewa a gaba ta rika yin bugon biyu
An gano wasu sinadarai masu kashe cutar Zika
Sakamakon wani binciken na daban ya gano dangantaka tsakanin cutar Zika da ta Dengue
Tahirin cutar Zika
Cutar Zika mafi girma da aka samu a wajen kasashen Afirka ta kasance wadda ta bulla a Brazil.
Barazanar cutar Zika a birnin Rio
Masana kowon lafiya 150 sun bukaci WHO da ta janye wasannin guje-guje da tsalle-tsalle daga birnin Rio na kasar Brazil
Saurari shirin DW na safe na 28-05-2016
A Labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa Kungiyar Lafiya ta Duniya WHO ta yi watsi da bukatar wasu kwararru a fannin kiwon lafiya ta janye wasannin Olympic na birnin Rio de Janeiro sabili da cutar Zika
Jaridun Jamus: Fasa bututun mai a Niger Delta da ke Najeriya
Fasa bututun mai a Najeriya da bullar kwayar cutar Zika a Afirka da siyasar Kwango sun dauki hankalin jaridun Jamus.
WHO: Cutar Zika ta bayyana a Afirka
Daraktar yankin Afirka a hukumar ta WHO Matshidiso Moeti ta ce cutar ta tsallaka zuwa Afirka
Sabon bincike kan kwayar cutar Zika
Kwayar cutar Zika na haddasa cutar Guillain-Barre mai daskare jijiyoyin jin dan Adam.
Cuba ta kudri aniyar yakar sauro a kasar
Shugaban kasar Cuba Raul Castro ya sanar da daukan matakan kawo karshen sauro.
WHO ta ce an kusa samun allurar cutar Zika
Amirka da Indiya na kan gwajin wasu allurai na yaki da cutar Zika
Matsalar cutar Zika a kasar Banizuwela
Shugaban Banizuwela Maduro ya sanar da rasuwar mutane uku da suka fi fama da cutar Zika
Saurari shirin DW na yamma na 06-02-2016
A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa cutar Zika na yaduwa tamkar wutar daji a kasar Kwalambiya inda wasu alkalumma da hukumomin kasar suka wallafa a wannan Asabar ke cewa mutane sama da dubu 22 sun kamu da cutar
Cutar Zika na kara bazuwa a Kwalambiya
Mata masu juna biyu kusan dubu uku sun kamu da cutar Zika a Kwalambiya
Bukatar daukar matakai kan cutar Zika
Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana damuwa kan cutar Zika.
Cutar Zika ta bulla a kasar Amirka
Ministocin kasashen Latin Amirka sun kira taron gaggawa a wannan Laraba kan cutar zika a Yurugai
Saurari shirin DW na safe na 3-02-2016
A labarin duniyar cikin shirin za ku ji cewa cutar ministocin kiwon lafiya na kasashen Latin Amirka sun kira taron gaggawa kan cutar Zika a kasar Yurugai a wannan Laraba bayan bullar cutar a Amirka.
Saurari shirin yamma 01-02-2016
Ƙwararru na Hukumar Lafiya ta duniya WHO sun bayyana cutar Zika a matsayin wadda ke bukatar agajin gaggawa na ƙasa da ƙasa.
WHO ta ayyana cutar Zika a matsayin barazana ga duniya
mutane miliyan uku zuwa huɗu ne ke fama da cutar a yankin Latine Amirka,wacce sauro ke zaman sanadinta
Shirin safe na DW na 30 ga watan Janairu, 2016
Shirin ya kunshi bitar muhimman batutuwa da suka fi daukar hankali a nahiyar Afirka da kuma labaran duniya ciki kuwa har da matakan da kasashen yankin Asiya ke dauka don kare kai daga kamuwa da cutar nan ta Zika da ta bulla a wasu kasashe na Latin Amirka.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 1
Shafi na gaba