Saurari shirin DW na yamma na 06-02-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa02/06/2016February 6, 2016A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa cutar Zika na yaduwa tamkar wutar daji a kasar Kwalambiya inda wasu alkalumma da hukumomin kasar suka wallafa a wannan Asabar ke cewa mutane sama da dubu 22 sun kamu da cutarhttps://p.dw.com/p/1HqxxTalla