A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yadda ake zullumin wani jirgin saman sojin Najeriya ya yi lugudan wuta a kan fararen hula a jihar Yobe. Muna tafe da rahoto game da Ranar Dimukuradiyya ta Duniya. Sai rahoto kan yadda 'yan jarida ke fuskantar matsalar inshorar lafiya a Jamhuriyar Nijar.