A cikin shirin akwai rahoto a kan yadda lamarin tsaro ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 70 a Sokoton Najeriya da rahoto a kan badakalar kudin makamai ta Jamhuriyar Nijar da rahoto kan yadda ake amfani da kananan yara a rikicin Boko Haram. Akwai labaran duniya wanda Zaharaddeen Umar Dutsen Kura ya karanto.