A cikin shirin za ku ji Nijar na jimamin kisan da 'yan ta'adda suka yi a ranar Lahadi a yankin jihar Tahoua sannan akwai rahoto a kan gobarar da ta lakume dukiyoyin mutane a Katsina Najeriya. Muna dauke da rahoto a game da yadda Nijar ta karbi tallafin rigakafin corona daga China.