1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

December 12, 2020

A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji Gwamnan jihar Katsinan Najeriya Aminu Bello Masari ya sanar da rufe ilahirin makarantun sakandire na kwana da ke jihar biyo bayan farmakin da ‘yan bindiga su ka kai a makarantar sakandiren Kankara a Jummu’a da daddare wayewar garin Asabar. Akwai rahoton hada-hadar kasuwancin karnuka a arewacin Najeriya.

https://p.dw.com/p/3mclx