Salon rayuwaAfirkaSarauniyar Kyau ta Jamhuriyar NijarTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaAfirkaGazali Abdou Tasawa ZUD/MAB/SB02/27/2024February 27, 2024Kuna da macen da ta fi wannan kyau a yankinku? Sarauniyar kyau ta Jamhuriyar Nijar ta 2024 ta sha alwashin hana dalibai mata karuwanci a kasar. Shin za ta iya wannan aiki?https://p.dw.com/p/4cw0nTalla