You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana 11.04.2024
Shirin Yamma 11.04.2024
Shirin Yamma 11.04.2024
Shin wutar lantarki ta inganta a Najeriya?
Ko masu amfani da wutar sun fara ganin tasirin wannan aiki da ake yi a yanzu na inganta samar da wutar lantarki?
'Yan matan Chibok: Alhinin cika shekaru 10 da sace su
Shekaru 10 kenan da alhinin sace daliban Makarantar Chibok da ke jihar Borno a Najeriya, da lamarin ya game duniya.
Shirin Safe 10.04.2024
Shirin Safe 10.04.2024
Baraka a cikin jam'iyyar PDP a Najeriya
Najeriya: Jam'iyyar PDP ta rage kazar-kazar a fagen siyasa
Taba Ka Lashe: 04.04.2024
Al'adar tasha na ci gaba da yaduwa duk da sauye-sauye na zamani da aka samu
Shirin Yamma
Najeriya: Fargabar tsaro yayin bukukuwan Sallah
Jama'a na nuna damuwa kan tsaro a lokacin bikin Sallah
Shirin Safe 08.04.2024
Shirin Safe 08.04.2024
Rikicin makiyaya da manoma ya hallaka mutane 21 a Najeriya
Mr Mark ya ce makiyayan sun yi ramuwar gayya ne a daren Alhamis, bayan kashe musu mutane 6 kwanaki 3 da suka gabata
Shirin Safe
Dalibai sun samu izinin ciyo bashin kudin makaranta
Gwamnatin Najeriya ta kafa dokar bayar da bashi ga daliban da ke karatu a jami'o'in Najeriya.
Sabon farashin wutar lantarki na gigita 'yan Najeriya
Hukumar lura da kamfanonin rarraba wutar lantarki ta sanar da karin farashin kudin wutar lantarki da kaso 300 cikin 100.
Shirin Yamma
Taba Ka Lashe: 27.03.2024
Tarihin garin da mutanen Kebbi Najeriya suka fara zama da farko
Shirin Yamma 01.04.2024
Shirin Yamma 01.04.2024
Shirin Rana 01.04.2024
Gaskiyar Magana kan aikin Hajji daga Najeriya
Shirin Yamma 29.03.2024
Shirin Yamma 29.03.2024
An mika daliban Kuriga da aka ceto ga iyayensu
Gwamnatin jihar Kaduna a Najeriya, ta mika dalibai 137 da aka yi garkuwa da su ga iyayensu.
Darasin Rayuwa 29.03.2024
Najeriya: Daliban Kuriga sun sake tozali da iyalansu
Bayan kammala binciken lafiyarsu, daliban Kuriga da aka yi garkuwa da su sun sake tozali da iyalansu.
Shirin Safe 28.03.2024
Shirin Safe 28.03.2024
Babban bankin Najeriya ya sake yin karin kudin ruwa
A Najeriya ana martani a kan matakin babban bankin kasar na sake kara kudin ruwa da ake biya a cikin kasar.
Shirin Yamma 26.03.2024
Shirin Yamma 26.03.2024
Kotu a Najeriya ta yanke wa 'dan kasar Sin hukuncin kisa
Kotun Najeriya ta yanke wa 'dan Chaina Geng-Quangrong, hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin kashe budurwarsa a Kano
Ƙeƙe da Ƙeƙe : Tasirin kafafen yada labaran waje a Afirka
Shekaru 60 sashen Hausa na DW na yada labarai da rahotanni zuwa kasashen Afirka, wannan ya sa a wannan shiri mun tattauna kan tasirin kafafen yada labarai na kasashen waje a kan kasahen masu tasowa kamar Najeriya. Abdul-raheem Hassan ya tattauna da masa kan shirye-shiryen DW Hausa a Najeriya da irin cigaba da ake samu saboda irin wadannan kafafe.
Ana amfani da kwarya tsakanin magidanta a Katsina
Sana'ar kasuwancin kwarya na yaye wa magidanta matsalolin tattalin arziki a jihar Katsina kamar yadda za ku gani a wannan bidiyon.
Ƙeƙe da Ƙeƙe: Dalilin matasan Najeriya na barin kasarsu
Me yasa matasa a Najeriya ke kara zabar barin kasarsu? Karancin rashin aikin yi, rashin damammaki, jan hankalin kasashen yammaci masu manufa, da jahilcin illolin shige-da-fice ba bisa ka'ida ba sun bayyana wannan gagarumin gudun hijira. Amma a wannan shirin Abdul-raheem ya tattauna da wasu matasa da suka juyawa irin wannan tafiyar baya sakamakon haza da suka gani a hanyarsu ta zuwa Turai.
Ƙeƙe da Ƙeƙe: Tsadar kudin jami'a na raba matasa da karatu
Daliban marasa karfi a jami'o'in gwamnatin tarayya a Najeriya na fuskantar cikas a karatunsu, bayan da hukumomi da dama sun kara kudin makaranta da kashi 100. Wananan mataki ya tilasta wa wasu dalibai marasa galihu barin makaranta, wasu kuma na iya jinkirta karatunsu na akalla shekara guda. Ya za a magance wannan matsala?
Rabon zakka ya bar baya da kura a Najeriya
Ana ba wa masu tallafi shawarwari kan yadda za su taimakawa mabukata, bayan da masu karbar zakka sun mutu a Bauch.
Shirin Safe 26.03.2024
Garkuwa da mutane: Sojojin Najeriya sun bai wa jama'a laifi
Rundunar sojin Najeriya ta ce gurbatattun bayanan sirri ne ke hana su galaba kan masu garkuwa da mutane.
Najeriya: Runduna ta musamman don kare makarantu
Najeriya ta kudiri aniyar tabbatar da tsaro a makarantu
Shirin Rana 25.03.2024
Shirin Rana 24.03.2024
Sojoji sun kore alkaluman farko na sakin daliban Kuriga
Ma'aikatar tsaron Najeriya ta ce daliban Kuriga 137 suka shaki iskar 'yanci sabanin sanarwar farko na sakin dukkansu.
Shirin Safe 24.03.2024
Shirin Safe 24.03.2024
An saki dukkan daliban Kuriga da aka sace a Najeriya
Gwamnan jihar Kaduna a Najeriya Uba Sani ya tabbatar da sakin dukkan daliban nan 287 da ’yan bindiga suka sace a Kuriga.
Najeriya: An sun ceto yaran da aka sace a Sokoto
An ceto yara 16 da mace daya, wadanda aka sace su a jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya
Shirin Rana 23.03.2024
Shirin Rana 23.03.2024
Shirin Safe 23.03.2024
Shirin Safe 23.03.2024
Shirin Yamma 22.03.2024
Shirin Yamma 22.03.2024
Mutane da dama sun mutu sakamakon harin 'yan bindiga a Neja
'Yan bindiga sun shiga kasuwar Madaka a jihar Neja tare da bude wuta, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutane da dama.
Bude iyakar Nijar da Najeriya, farin cikin 'yan kasuwa
A Nijar 'yan kasuwa da masu yaki da tsadar rayuwa na nuna gamsuwa da matakin bude iyakar kasar da Najeriya.
Gaskiyar Magana: Garkuwa da mutane ta sake dawo da karfinta a Najeriya
A wannan makon mun tattauna kan yadda satar mutane ta sake kunno kai a arewacin Najeriya, inda Dr. Kabiru Adamu, masanin tsaro a kasar ya yi mana fashin baki.
Tinubu ya dakatar da tafiye-tafiyen jami'an gwamnati
A ci-gaba da lalubo hanyar ceto tattalin arziki, ShugabaTinubu ya haramta wa jami'an gwamnati yin tafiya na watanni uku
Bambancin ra'ayi kan rashin bude wasu iyakokin Nijar
Matakin ci gaba da rufe iyakar Nijar na jefa talakawa cikin kuncin rayuwa in ji wasu, yayin da wasu ke ganin dacewar sa
Shirin Safe 21.03.2024
Shirin Safe 21.03.2024
Shafin da ya wuce
Shafi 14 daga 200
Shafi na gaba