1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kotu ta yankewa Hama Amadou hukuncin zaman sarka

Mahaman Kanta
March 13, 2017

Kotun daukaka kra a Jamhuriyar Nijar ta yankewa tsohon Shugaban majalisar dokoki Hama Amadou hukunci daurin shekara guda.

https://p.dw.com/p/2Z7D6