Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya tattauna cikar Najeriya 25 a kan turbar dimukradiyya, wacce nasara matasa da mata za su iya cewa sun ci a wannan shekaru da kasar ta koma ga mulkin farar hula? mun tattauna da Abubakar Bello Isma'il dan Najeriya mazaunin Jamus da kuma Amaka Okoye yar jarida da ke zaune a Jamus.