SiyasaAfirka ta Kudu
Afirka ta Kudu: Majalisar dokoki za ta zabi shugaban kasa
June 14, 2024Talla
Shugaba Cyril Ramaphosa wanda jam'iyyarsa ta ANC ta rasa rinjaye a karon farko cikin shekaru 30, wadda ke da kujeru 159 na kokarin kula kawance da jam'iyyun siyasa na adawa.Yaynzu haka dai akwai labaran da ake bayyanawa cewar ANC za ta yi kawance da Democratic Alliance (DA) mai kujeru 87 da kuma Inkatha Freedom Party (IFP) mai kujeru 17 domin samun rinjaye kujeru 250 don kafa gwamnati.