You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bauchi
Bauchi yana cikin manyan garuruwa na arewacin Najeriya kuma garin ke zama helkwatar jihar ta Bauchi.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Taba Ka Lashe: 21.07.2021
Shadi, dadaddiyar al'ada ce ta Fulani da aka fi amfani da ita wajen neman aure. Sai dai a yanzu al'amura sun sauya. Ko ya al'adar ta shadi take gudana a yanzu? Shirin Taba Ka Lashe.
Hira da Marigayi Sarkin Ningi
Hira da Marigayi Alhaji Yunusa Danyaya Sarkin Ningi a jihar Bauchi da ke yankin arewacin Najeriya.
Najeriya: Ambaliya ta janyo asarar rayuka
Ruwan sama kamar da bakin kwarya, ya haifar da ambaliyar ruwa a kanana hukumomi 17 da ke jihohin Borno da Yobe.
Sheikh Dahiru Bauchi da gudunmawarsa
Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Dahiru Usman Bauchi murna ya cika shekaru 100 a kalandar hijiriyya.
Rabon zakka ya bar baya da kura a Najeriya
Ana ba wa masu tallafi shawarwari kan yadda za su taimakawa mabukata, bayan da masu karbar zakka sun mutu a Bauch.
Taba Ka Lashe: 07.02.2024
Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan bikin Kabilar Sayawa a jihar Bauchi da ke Najeriya.
Kotun kolin ta tabbatar da zaben gwamnan Kano
Bayan share tsawo na lokaci ana kai kawo kotun kolin Najerya ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf.
Rikicin makiyaya da manoma ya hallaka mutane 16 a Najeriya
Rikicin makiyaya da manoma ya hallaka mutane 16 a jihar Filato da ke Najeriya
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, 'yan gudun hijirar Filato da ke zaune a jihar Bauchi a Najeriya ke kokawa kan rashin abinci. A jamhuriyar Nijar kuwa, hukumomi ne suka fara daukar mataki kan mahauta da ke yanka dabobbi a gida ko kuma ta haramtaciyyar hanya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji wata kotu a jihar Bauchin Najeriya ta aike da wani malamin addini gidan yari bisa zargin wasu kalaman rashin girmamawa ga manzon tsira.
Taba ka Lashe 29-03-2023
Shirin ya duba al'adun kabilar Kare-kare da ke arewacin tarayyar Najeriya.
Taba Ka Lashe: Wasu kabilru sun hade domin fahimtar juna
Wasu kabilu kimanin takwas a karamar hukumar Toro da ke jihar Bauchi a Najeriya sun hade wuri guda tare da dabbaka al'ada daya.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji yadda wani mahaifi a jihar Baucin Najeriya ya aurar da 'yarsa cikin wasa, matakin da malaman addini ke bayyana ra'ayoyinsu mabanbanta.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi yadda ma'aikatan gwamnati suka fara yajin aiki a jihar filato ta Najeriya. A Nijar gwamnati ta kafa dokar hana zirga-zirgar ababen hawa a yankin Say bayan harin ta'adda.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da rahotanni daga sassa dabam-dabam na duniya.
Fatan al'umma bayan samun mai a Bauchi da Gombe
'Yan Bauchi da Gombe na son a sama musu aiki bayan da aka samu mai a johohinsu
Fatan al'umma bayan samun mai a Bauchi da Gombe
Shugabannin al’umma da mazauna jihohin Bauchi da Gombe sun nemi a samar mu su da aikin yi da kuma tsabtatacen muhalli daidai lokacin da aka kaddamar da aikin hakar danyen mai a jihohin.
Taba Ka Lashe: 31.08.2022
Ko kun san akwai wasa tsakanin kaka da jika a kasar Hausa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada.
Shirin Yamma
Majiyoyin sharia daga birnin Nouakchott fadar gwamnatin kasar Mauritaniya sun ce za a tuhumi tsohon shugaban kasar Mohamed Ould Abdel Aziz tare da wasu mutane 11 kan zargin cin hanci da rashawa.
Bala Mohammed ya gode wa Dattawan Arewacin Najeriya
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ya gode wa Dattawan Arewacin Najeriya a bisa zabar sa cikin mutanen da suke son PDP ta tsayar da su takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP.
Najeriya: Rikicin 'yan takarar shugaban kasa a PDP
Rikici tsakanin 'yan takarar shugaban kasa a PDP
Taba Ka Lashe 16.03.2022
Al'adar bikin aure a kasar Guddirawa da ke jihar Bauchin Najeriya mai dumbin tarihi.
Lafiya Jari : Cutar dan sankarau
Shirin ya duba hanyoyin kare kai daga cutar dan sankarau wacce kwana a cikin cunkoso da wurin da ba a samun shiga da fitar iska ke haifar da ita musamman a wannan lokaci na zafi.
Taba Ka Lashe: Al'adar bikin aure a Guddiri
Aure na daya daga cikin al'adun da Guddurawa suke masa hidima ta gani a fada fiye da duk wata al'adar su, kama daga farkon nema tsakanin saurayi da budurwa har zuwa lokacin bayarwa da mai gaba daya lokacin bikin auren. Kuma har zuwa yanzu guddurawa ba su bari ba. Wannan shi ne batun a shrin Taba Ka ashe na wannan mako ya yi duba a kai. Daga kasa za a iya sauraon sauti
Himma dai Matasa: 02.02.2022
Kamar koda yaushe, shirin na lalubo matasan nahiyar Afirka da suka tashi tsaye domin neman abin dogaro da kansu. A wannan kaaron, shirin ya ziyarci Najeriya da kuma kasar Togo.
Shirin Rana
Cikin shirin akwai batun hari da 'yan ta'adda suka kai garin Makalondi da ke Nijar. Sai fargabar da ake bayyanawa na rashin tsaro lokacin Kirsimati a Nijar. Akwai zazzabin Lassa da ya salwantar da rayuka a jihar Bauchin Najeriya.
Shirin Rana
Shirin ya kunshi kokawar da kungiyar Human Rights Watch t yi game da rashin hukunta jami'an tsaron Najeriya da suka ci zarafin matasan da suka yi zanga-zangar EndSARS. A Nijar matsalar tsaro a yankin iyakoki da Mali da Burkina Faso na kara kamari.
Ambaliya na ci gaba da ta'adi a sassan Najeriya
Ruwan sama mai yawan gaske ya janyo ambaliya a sassa daban-daban na jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya.
Ambaliya na ci gaba da ta'adi a sassan Najeriya
Ruwan sama mai yawan gaske ya janyo ambaliya a sassa daban-daban na jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya.
Matashin da ya rubngumin zanen zamani
A jihar Bauchi da ke Najeriya wani matshi ya rungumi sana'ar zane na zamani wanda ake kira da digital drawing.
Zanen zamani a jihar Bauchi da ke Najeriya
Wani matashi a jihar Bauchi da ke Najeriya ya rungumi sana'ar zane na zamani da ya kan zana hoton mutane wanda ake kira da digital drawing.
Sulhu bayan rikicin kabilanci a Bauchi
Dinke baraka bayan cika shekaru 30 da aukuwar wani rikici mai nasaba da kabilanci a jihar Bauchi da ke Najeriya wanda ya salwantar da rayukan jama'a masu tarin yawa.
Shirin Dandalin Matasa
Kokarin wasu matasa a jihar Bauchi da ke Najeriya, ya sa an samu raguwar hadura sosai a cikin garin na Bauchi.
Gwamnonin arewa sun gana a kan tsaro
Jihar Bauchi a Najeriya ta karbi bakuncin gwamnonin jihohin shiyyar domin taro a kan matsalolin tsaro da suka addabe su.
Shirin rana 18.02.2021
A Najeriya Jami'an tsaro sun yi nasarar gano wani gida a tsakiyar birnin Bauchi da wasu bata gari suka boye muggan makamai, kuma tuni gwamnan jihar Sanata Bala Abdulkadir Muhammad ya bada umarnin rusa gidan tare da kwashe makaman.
Shirin Himma dai Matasa
Matasa na zabura domin ganin sun cire wa kansu kitse a wuta, ta hanyar kama sana'o'in dogaro da kai ka-in-dana-in.
Shirin Himma dai Matasa
A wannan karon shirin ya ya da zango ne a Najeriya, inda zai kawo muku wasu matasa da ke yin sana'o'in dogaro da kai.
HdM: Matashin da ya kera Keke-Napep
A garin Gumau da ke cikin karamar hukumar Toro a jihar Bauchi, an samu matashi na farko da ya kera Keke-Napep.
Shirin Himma dai Matasa
Matashin da ya samar da injin janareta
Wani matashi a jihar Bauchi ya kirkiri injin Janareta mai bayar da hasken wutar lantarki wanda ba ya bukatar man fetur.
Harshen Hausa na fuskantar kalubale na zamani
Harshe na dorewa ne ta hanyar rubuce-rubuce
Shirin Taba ka Lashe kan azumin shekara ta 2020
A yayin da aka fara azumin watan Ramadan a sassa daban daban na duniyar Musulmi ciki har da Najeriya.
Shirin Safe
A cikin shirin akwai rahoto a kan yadda ma'aikata ba sa samun kulawar da ta dace wurin kare lafiyarsu a Nijar da rahoto kan karbar almajirai da malamansu da jihar Bauchi ta yi a saboda coronavirus da rahoto a kan amfani da zane-zane wurin yaki da coronavirus a Botswana. Akwai labaran duniya.
'Yan gudun hijra sun rasa rayukansu a Najeriya
An rasa rayukan 'yan gudun hijira a Najeriya
Matashiya mai sana'ar walda a Bauchi
Sana'ar walda sana'a ce da maza suka fi yi, sai dai wata matashiya a jihar Bauchi ta rungumi wannan sana'ar hannu biyu.
Tarihin gwamnan Bauchi, Najeriya
Tarihin gwamnan jihar Bauchi da ke Najeriuya, Bala Abdulkadir Mohammed (Kauran Bauchi).
HdM: Mace mai gyaran kwamfuta
Sana'ar gyaran kwamfuta ta taimaki wata matashiya a Najeriya, inda ta dauki nauyin karatunta na NCE.
Aikin gyaran agogo a Bauchi da ke Najeriya
Alfanu da abin rufin asiri a sana'ar gyaran agogo da wata matashiya a jihar Bauchi ke yi.
Wata matashiya na yin wanki da guga
A Najeriya, wata matashi mai wanki da guga ta bude shago tare da daukar matasa maza da mata aiki a jihar Bauchi.
Shirin Yamma 01.10.2019
A cikin shirin bayan kun sha labaran duniya za ku ji cewar a kokarin ta na farfado da fannin ilimi gwamnatin jihar Bauchi ta dauke nauyin biyan kudin jarrabawar kammala makarantar sakandare ga dalibai a fadin jihar Bauchi tare da kirkiro makarantu na musamman da suka kai kimanin ashirin a sassa daban-daban na jihar Bauchi.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 3
Shafi na gaba