Siyasa'Yan adawa a Zabiya sun yi zanga-zangaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala01/21/2015January 21, 2015'Yan sanda a kasar Zambiya sun yi amfani da hayaki mai sa hawaye Domin tarwatsa 'yan jam'iyyar adawa ta UPND da ke zanga-zangar nuna kin amincewa da abinda suka kira da shirya yin magudin zabe daga jam'iyya mai mulki.https://p.dw.com/p/1EO6ETalla