SiyasaZanga-zangar nuna goyon baya ga dakarun NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou02/17/2015February 17, 2015Duk da cewa 'yan adawa ba su je gangamin ba, matan sojoji da sarakunan gargajiya sun hallara dan nuna takaicinsu dangane da yanayin da al'umma kan shiga idan wani abu ya faru da dakarunhttps://p.dw.com/p/1EdSlTalla