SiyasaZanga-zangar dalibai ta jawo damuwa a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahaman Kanta04/11/2017April 11, 2017 Al'amuran karatu sun shiga cikin wani mawuyacin yanayi a jami'ar a birnin Yamai inda aka rufe wuraren kwanan dalibai bayan da biyu daga cikinsu suka rasa rayuka a wata arangama da suka yi da jami'an tsaro. https://p.dw.com/p/2b3lETalla