1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zabin 'yan takarar APC ya zame wa masu mulki kalubale

November 2, 2018

Kama daga Zamfara ya zuwa Ogun da jihar Imo dai daga dukkan alamu gwamnonin jihar ba su ji da dadi a wajen shugaban jam'iyyar Adams Oshiomhole da ya sa kafa ya yi fatali da zabin gwamnonin.

https://p.dw.com/p/37ZcI