1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan siyasa sun zargi manufar Merkel kan 'yan gudun hijira

Yusuf BalaSeptember 5, 2016

Jam'iyyar CDU ta Shugaba Angela Merkel ta sha kayi a gaban ta masu kyamar baki ta AfD a zaben jihar Mecklenburg-Western Pomerania.

https://p.dw.com/p/1Jw9A