'Yan adawa sun ziyarci Hama AmadouTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdoulaye Mamane Amadou/ YB03/03/2016March 3, 2016Wasu rahotanni sun tabbatar da shigar da wata sabuwar bukata a gaban kotu ta yi wa Hama sakin talala zancen da kotun ta ce zata yi nazari a kai.https://p.dw.com/p/1I6vdTalla