SiyasaYadda ake cinikin albasa a Sokoto To view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMa'awiyya Abubakar Sadiq06/29/2020June 29, 2020Al'umma da dama na amfani da sana'ar albasa don dogaro da kai a cikin wannan rahoton za ku ga yadda ake hada-hadar kasuwancin albasa a garin Gwaranyo da ke jihar Sokoto a Najeriyahttps://p.dw.com/p/3eWglTalla