1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tururuwar mutane daga jihar Zamfara zuwa yankunan jihar Katsina don buga waya

September 9, 2021

Al'ummar jihar Zamfara na zuwa wasu yankunan jihar Katsina suna buga waya sakamakon rufe layukan sadarwa a jihar don magance matsalar tsaro.

https://p.dw.com/p/408Ns