1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsadar kudin makaranta a Najeriya

January 6, 2023

Kungiyar dalibai NANS na barazanar raba gari da gwamnatin Najeriya sakamakon sabon karin kudaden makaranta. Sai dai ana ganin cewar wannan matsalar na iya kaiwa ga sabon rikici a tsakanin dalibai na jami'o'in kasar.

https://p.dw.com/p/4Lpzb