Taƙaddama tsakanin Pakistan da Indiya
January 9, 2013Talla
Sojojin na ƙasar ta Indiya sun ce an kashe baradan nasu biyu ne yayin da ɗaya aka datse masa kai;sa'ilin da wata tawagar sojojin da ke yin sntiri akan iyakar ƙasashen biyu ta yi la'akari da cewar sojojin pakistan sun keita iyakar Indiya.
A cikin wata sanarwa da ya fitar mnistan tsaro na ƙasar ta Indiya Anthony Ak ya ce sojojin na Pakistan sun yi aikin gangganci.ya ce ''Abin da sojojin Pakistan ɗin suka yi tsokanace ,na dadatse sasan jigin sojojin na Indiya bayan sun kashe su, ya ce wannan rashin imani ne.
Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Mohammed Nasir Awal