1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron saka jari tsakanin Jamus da Afirka

Abdourahamane Hassane
October 30, 2018

Taron karfafa saka jari a Afirka na Compact With Africa da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta shirya a birnin Berlin, ya jaddada bukatar saka jari a kasashen nahiyar.

https://p.dw.com/p/37OqX