Taron kolin kasar Indiya da kasashen AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video10/29/2015October 29, 2015Shugabannin kasashen Afirka 40 suka halarci taron a birnin Delhi domin dorawa a kawancensu da Indiya da ke neman maye gurbin China a matsayin ta kan gaba ga batun ciniki da hadin kai da Afirka.https://p.dw.com/p/1GwWGTalla