SiyasaGallazawa dan Adama a yankin DiffaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mammane Amadou06/22/2015June 22, 2015Wani bi akan kama jama’a bisa zargi ba tare da babban alkalin yankin ya sani ba, kana sau tari wasu jama’ar da aka kama daga yankin na Diffa kan gamu da muzgunawa ko wasu abubuwan da suka zarta haddi.https://p.dw.com/p/1FlaHTalla