SiyasaTakaitaccen tarihin wariyar launin fata a Afirka ta KuduTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAhmed Salisu04/25/2014April 25, 2014Ranar Lahadi ake cika shekaru ashirin da gudanar da zaben gama-gari wanda ya hada kan dukannin jinsinan Afirka ta Kudu, ya kawo karshen mulkin wariyar launin fata a kasar.https://p.dw.com/p/1BobLTalla