1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma

Abdullahi Tanko Bala
August 30, 2023

Shugaban kasar Gabon Ali Bongo ya yi kira ga kasashen duniya su kai masa dauki domin ceto shi da iyalansa daga hannun sojoji da suka yi garkuwa da shi bayan yi masa juyin mulki

https://p.dw.com/p/4Vm2S