SiyasaSaurari shirin yammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi ZMA01/17/2023January 17, 2023Shugaban shirin samar da abinci na duniya David Beasley ya ce, tallafin da ake samu daga masu ba da taimako kamar Amurka da Jamus sun ba da damar rage matsalar yunwa, ko da yake bai kawar da shi gaba daya ba a Somaliya. https://p.dw.com/p/4MLFGTalla