Gwamnonin manyan jam'iyyun Najeriya sun fara tarukan neman hada karfi domin shirya wa zabukan kasar na badi. Shugaba Mohamed Bazoum na Nijar na ziyarar kwanaki ukk a jihar Tahoua don jin koke da shawarwari da kuma ganin yanayin da al'ummar yankin ke ciki.