Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta bukaci Shugaba Tayyip Erdogan na Turkiyya ya janye dakarun kasarsa daga kasar Libiya domin nuna alama mai muhimmanci kan matakin goyon baya ga gwamnatin wucin gadin Libiya karkashin jagorancin Firaminista Abdulhamid Dbeibeh.