Akwai batun matsalolin da 'yan jarida ke fama da su a duniya yayin da ake ranar 'yancin watsa labarai. Akwai ta'adin da corona ke ci gaba da yi a kasar Indiya. Da zargin da jam'iyyar PDP ta adawa a Najeriya ta yi wa APC mai mulki a kan lalacewar lamura a kasar.