Cikin shirin za a ji halin da ake ciki game da yaki da yaduwar cutar COVID-19 a Najeriya inda gwamnatin Adamawa ta bi sahu wajen kafa dokar hana fitar jama'a. A Nijar ma dai akwai wannan batun da kuma sakin daruruwan fursunoni ciki har da Hama Amadou.