1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na ran 10 ga watan Yuni 2015

Gazali Abdou TasawaJune 10, 2015

A Najeriya gwamnatin tarayya ta amince da sake bude filin jirgin sama na kasa da kasa na birnin Maiduguri bayan kasancewa a rufe har na tsawon watanni 18 a sakamakon hare-haren kungiyar Boko Haram.

https://p.dw.com/p/1Ff6Z