1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na DW na ran 07.07.2016

Salissou BoukariJuly 7, 2016

A cikin shirin za a ji cewa Firaministan Indiya Narendra Modi ya soma wata ziyara a wasu kasashen Afirka, da suka hada da Mozambique Afirka ta Kudu, Tanzaniya da Kenya.

https://p.dw.com/p/1JLTA