1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na DW na 01.07.2018

Salissou Boukari
July 1, 2018

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato a Tarayyar Najeriya Alh Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar neman shugabancin kasar ta Najeriya a karkashin babbar jam'iyyar adawa ta PDP a babban zaben kasar da ke tafe na shekara ta 2019.

https://p.dw.com/p/30dyk