SiyasaShirin yamma na 26:06:2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa06/26/2018June 26, 2018A cikin shirin za a ji cewa, shugaba Donald Trump na Amirka ya yaba da hukuncin kotun kolin kasar na amincewa da dokar hana wasu kasashen musulmi shiga kasar, shugaban ya ce wannan nasara ce ga al'ummar Amirka dama kasa baki daya.https://p.dw.com/p/30LXhTalla