SiyasaShirin Yamma na 20:08:2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba08/20/2017August 20, 2017A cikin shirin za a ji cewa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai gabatar da jawabinsa na farko bayan da ya koma kasar, yayin da al'uma a kasar Saliyo suka gudanar da adduo'i ga wadanda zaftarewar kasa ta halaka.https://p.dw.com/p/2iXGoTalla