Jigon rahotonnin ya mayar da hankali kan ranar yaki da cutar zazzabin cizon sauro. Sannan babban jami'in rundunar yaki ta kasashen tafkin Chadi ya yi taron manema labarai a birnin Yamai. Sai rahoto kan ganawa tsakanin Obama da wasu shugabannin EU a Jamus.