SiyasaShirin Yamma 24.07.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa07/24/2019July 24, 2019Jigon rahotannin shirin na wannan yammaci ya duba batun ganawar da Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya yi da mukarabansa da ma zababbun jam'iyyar APC mai mulki, a wani mataki na duba alkiblar da wa'adin mulkinsa zai dosa. https://p.dw.com/p/3MgDZTalla